Olusola Obada

Olusola Obada
Ministan Tsaron Najeriya

ga Yuli, 2012 - Satumba 2013
Haliru Mohammed Bello - Aiyu Muhammad Gusau
Minister of State for Defence of Nigeria (en) Fassara

ga Yuli, 2011 - ga Yuli, 2012
Rayuwa
Haihuwa Ilesa, 27 ga Yuni, 1951 (73 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta University of Buckingham (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Lauya
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Olusola Obada (an haifi Olusola Idowu Agbeja a ranar 27 ga watan Yuni, shekara ta 1951) ɗyar siyasan Najeriya ne kuma lauya ta hanyar sana'a. Ta rike mukamin mataimakiyar gwamnan jihar Osun daga 2003–00, a matsayin karamar ministar tsaro ta Najeriya daga 2011 - 2012 sannan ta zama ministar tsaron Najeriya daga 2012 - 2013 a karkashin majalisar ministocin Shugaba Goodluck Jonathan . tayi aiki a matsayin yar talla a kamfanin jirgin sama.[1]

  1. http://www.vanguardngr.com/2009/06/helping-people-in-need-has-enrinched-me-erulu-dr-olusola/

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy